Har wa yau, masallacin na Madina shi ne na biyu da annabi ya gina bayan na Quba wanda shi ma ke birnin. Masallacin Madina na da girman gaske inda yake daukar adadin mutane miliyan daya.