Kungiyar dillalan man fetur ta Najeriya wato IPMAN, ta ce farashin litar man fetur a gidajen mai zai zarta naira dubu daya nan da kwanaki masu zuwa. IPMAN ta ce karin ya zama dole sakamako karin ...