Ina da shekara 31 da haihuwa likitoci suka shaida mun cewa zan mutu idan har ban daina shan barasa ba. Abin ya ɗaure min kai saboda ba kullum ne nake sha ba, ba na shan barasa ni kaɗai kuma ina ...