Chelsea ta yi nasarar doke West Ham United 2--1 a karashen wasan mako na 24 a Premier League da suka kara ranar Litinin a Stamford Bridge. West Ham ce ta fara cin ƙwallo ta hannun Jarrod Bowen ...