Fr. Moses Adasu. Gwamna Hyacinth Alia ya sanar da shirin sake sanya sunan Jami’ar Jihar Benue a ranar Asabar yayin bikin yaye dalibai da aka gudanar a harabar jami’ar. Ya bayyana cewa an ...